Kiwon Lafiya
Shugaban kungiyar likitocin Najeriya, NMA, reshen jahar Sakkwato, Dakta Sani Abubakar ya sanar da kamuwarsa da annobar Coronavirus kamar yadda sakamakon gwaji y
An samu mutane 23 a jahar Kano da suka kara kamuwa da annobar nan mai toshe numfashi, watau Coronavirus, wanda hakan ya kawo adadin masu cutar a Kano zuwa 59.
Gwamnatin Legas ta musanya abin da Gwamnatin Buhari ta fada, ta bayyana dalilin da ya sa aka bada gawar Abba Kyari har Isa Ali Ibrahim Pantami ya masa sallah.
A cikin wani sako daban da asibitocin su ka aika wa ma'aikatansu da ma su mu'amala da su a 'yan kwanakin baya bayan nan, sun shawarcesu da su killace kansu, san
A sabuwar wallafar da Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta fitar a ranar Litinin, ta ce akalla mutane 21,000 ne suka kamu da cutar coronavirus a nahiyyar Afirka.
A yayin da cutar covid-19 ta zamto ruwan dare a fadin duniya, masana kimiyya a kasar Australia sun ce sun gano yadda garkuwa jiki ke tasiri wajen yakar cutar.
A ranar Juma'ane fadar shugaban kasa ta sanar da mutuwar Kyari, sannan aka binne shi ranar Asabar bisa tsarin addinin Musulunci. A cikin wani jawabi da ya fita
Shugaban kwamitin ko ta kwana dake yaki da yaduwar annobar cutar COVID-19 a jahar Kano, Farfesa Abdulaziz Habib ya kamu da cutar COVID-19, watau Coronavirus.
Mun kawo takaitaccen bayani game da hanyar aiki da tsummar rufe fuska domin kare cuta. Za ku ji ainihin yadda ake amfani da tsummar kariyar fuska inji Masana-1.
Kiwon Lafiya
Samu kari