Labaran garkuwa da mutane
Ana zargin wasu bata gari sun yi garkuwa da shugaban jam'iyyar APC ta Gundumar Ugu a karamar hukumar Orhionmwon ta Jihar Edo, Godwin Aigbogun. Wani jigo na jam'
Gwamnatin tarayya ta hararo hadarin tsadar da kayan abinci suka yi a yau. Minista ya ce tsadar abinci zai kara jefa mutane a talauci idan ba a dauki mataki ba.
Wasu masu garkuwa da mutane a Osun sun bukaci a biya su N500,000 a matsayin kudin fansar wani mai sayar da burodi da suka sace a safiyar Litinin. Wasu yan bindi
Za a fahimci cewa Dakarun Najeriya sun samu sa’a, sun bindige ‘Dan bindigan da ya addabi Kaduna a cewar Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan.
A kan hanyar da komawa gida daga gona, wani shugaban jam'iyyar APC a matakin gunduma a jihar Edo ya shiga hannun tsagerun masu garkuwa da mutane ranar Litinin.
Yan bindiga sun sace Christopher Bakare, mai kula da gonar marigayi tsohon gwamnan Jihar Oyo, Otunba Alao Akala.Daily Trust ta rahoto cewa an sace Bakare ne a y
Abubakar Bello, gwamnan jihar Neja ya ce dakarun sojin Najeriya sun dakile wani hari da wasu yan tada kayar baya suka kai a wani sansanin soji da ke Sarkin Pawa
A dai-dai lokacin da tsaro ke ƙara tabarbarewa a wasu sassan birnin tarayya Abuja. wasu yan bindiga sun shiga ƙuryar daki, sun sace wani hakimi a yankin Kubwa.
Rahoton jaridar Vangurad ya ce, sama da ‘yan bindiga 100 a ranar Asabar sun halarci bikin nadin sarautar kasurgumin shugabansu mai suna Ada Aleru Sarkin Fulani.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari