Labaran garkuwa da mutane
Dakarun Operation Safe Haven sun kashe wasu kasurguman masu garkuwa da mutane biyu sannan sun kama masu fashi da makami biyu tare da ceto matafiya tara a arewa.
Hatsarin da wani ɗan Okada ya yi ya zama alheri a wata Anguwa a jihar Ondo, inda aka gano matar da ya buge ta sato wani jariri ne ɗan shekara uku a Duniya.
Sadiq, 'dan shugaban kungiyar dattawan arewa,wanda aka sace a harin jirgin kasan da 'yan ta'adda suka kai a watan Maris, ya canza kamanni bayan an sako shi..
Sababbin bayanai na fitowa game da gidan yarin Kuje da ‘Yan ta’adda suka kutsa. Boko Haram da ‘Yan bindiga suka hada-kai wajen tare jirgin kasan Kaduna-Abuja.
An yi ram da daya daga cikin wadanda suka tsere daga gidan kurkukun Kuje a tashar mota. Suleiman Idi yana cikin ‘yan ta’addan da suka sulale daga kurkukun Kuje.
Tun a watan Maris ne ‘Yan ta’adda suke tare jirgin kasa, suka yi awon-gaba da mutane. An saki mutane bakwai, amma an fahimci sai da ‘yanuwansu suka biya N800m.
‘Yan ta’adda sun sake sakin wasu daga cikin matafiyan da aka tare a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna watanni uku da suka wuce, wadannan mutane sun yi kwanaki 103
An yi garkuwa da Alhaji Muhammad Jamiu Idris, ciyaman/babban jami'i na gidan mai suna Always Petroleum Energy Services. Daily Trust ta rahoto cewa an sace shi n
Hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya ta bayyana neman wasu kasurguman mutane 64 ruwa a jallo daga da suka tsere daga fashin magarkamar Kuje ta Abuja...
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari