Labaran garkuwa da mutane
Lauyoyin da suka tsayawa Gwamnatin kasar Amurka a shari’ar Ramon Abbas suna so a daure shi. Ana tuhumar Ramon Abbas watau Hushpuppi da damfarar mutane daloli.
An sace motar Limamin Masallacin Jumu'a na ITN dake Zaria yau dinnan bayan Sallar Jumu'a. Mustapha Auwal Imam sun sa labarin Facebook, yanzu an gano motar.
Tsagerun Yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban basarake a jihar Kwara, AbdulRahman Fabiyi da matarsa da kuma direbansa a ranar Asabar, 1 ga watan Oktoba
'Yan bindiga a Birnin Gwani ta jihar Kaduna sun sako wasu mutane 12 bayan karbar mudu 20 na shinkafa, 20 na wake, jarkar manja, man gyada da katin waya N10000
An yi ta hayaniya a soshiyal midiya a ranar Asabar 24 ga watan Satumba, lokacin da jami'an tsaro suka kama hatsabibin mai garkuwa, wanda ke cikin masu garkuwa d
Rundunar sojin Mozambique ta ce ta kama wasu tsageru da ke alanta jihadi a yankin kasar, inda suke horar da jama'a kan akidarsu kana wasu 16 sun mutu, inji raho
Bayin Allah sun mutu yayin da wata mota da ta dauko man fetur ta kife. Wannan hadari ya yi sanadiyyar dinbin mutane da-dama, wasu suna cewa akalla mutane 20.
Jami'an sojin rundunar Operation Forest Sanity sun farmaki maboyar 'yan bindiga a kokarin da suke na kakkabe dazukan Kuriga-Manini-Udawa a hanyar Chikun zuwa
Babban 'dan Honarabul Bala Ali, Dan majalisa mai wakiltar mazabar Dass a majalisar dokokin jihar Bauchi ya mutu a hannun yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari