Labaran garkuwa da mutane
Bidiyon John Lyon, wanda ake zargi da kasancewa shugaban kungiyar garkuwa da mutane,ya bayyana yana kuka kamar karamin yaro yayin da ya shiga hannun 'yan sanda.
Sojojin Najeriya sun shiga inda ‘yan bindiga suke, sun yi masu raga-raga a yankunan Katsina da Zamfara. Ana tunanin jiragen yakin sojoji sun ga bayan Dogo Rabe
an bindiga sun sace jami'an rundunar yan sanda uku a Wasinmi, karamar hukumar Ewekoro ta Jihar Ogun. Daily Trust ta rahoto cewa an sace wadanda abin da ya faru
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, rundunar sojin saman Najeriya ta sake gano mafakar 'yan ta'adda karkashin jagorancin Dan Karami a karamar hukumar Zurmi.
An Yi Nasarar Cafke Wasu ‘Masu Daukar Nauyin’ Ta’adin ‘Yan Bindiga a Cikin Banki. ‘Yan rundunar Operation Hadarin Daji sun kama mutum biyu za su cire N14m.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ya ce dakarun tawagar Operation Hadin Kai ta yi nasarar kawar da 'yan ta'adda sama da 36 a ayyuka daban-daban ta sama a yankin Arewa
Jami'an sojojin Operation Hadin Kai sun tarfa tawagar 'yan ta'addan da ake zargin 'yan Boko Haram a karamar hukumar Jere ta jihar Borno, an kashe shida yayi
A hare-hare kusan 200 da aka kai jihar Benue, akalla mutane 5000 ne suka rasa rayukansu ta sanadiyyar barnar tsageru cikin shekaru 11, Daily Trust ta ruwaito.
Mutum biyar; maza hudu da wata matar aure sun nuste a garin tserewa harin 'yan bindiga a kauyen Chakumi a unguwar Gurdi ta Abaji a Abuja; babban birnin Najeriya
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari