Jihar Kebbi
Gwamnatin jihar Kebbi dake arewacin Najeriya ta sanar da cire wa ma'aikatan jihar awa daya daga cikin lokacin aikin su albarkacin watan Azumin Ramadana 2022.
Antoni Janar na ƙasar nan kuma Ministan shari'a, ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya shiga tseren takara a zaɓen gwamnan jigar Kebbi dake tafe a 2023.
Ministan shari'a kuma Antoni Janar na ƙasar nan, Abubakar Malami, ya ayyana shiga tseren takarar kujerar gwamnan jihar Kebbi, ya ɗauki alkawarin zai wa mutane a
A cewar hukumar 'yan sandan jihar Kebbi, ‘yan bindigan sun so kai hari kan ‘yan kasashen ketare a kamfanin, amma ba su yi nasara ba, an yi arangama dasu...
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Kanal Samaila Yombe, ya karyata cewar shine ya jagoranci dakarun da suka farmaki yan bindiga wanda ya kai ga mutuwar sojoji.
A ranar Alhamis jami'an Hisbah ta jihar Kebbi sun kama wasu yara masu kananun shekaru,Farida Malami da Sadiya Isah, dukkan su a Birnin Kebbi suna shaye-shaye.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 30 ga iyalan wadanda hare-haren yan bindiga ya ritsa da su a jihar Kebbi.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan sojoji goma sha takwas, jigatar sojoji takwass da kuma mutuwar biyu a farmakin da 'yan ta'adda a yankin Kanya.
Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Col. Samaila Yombe, mai murabus a ranar Alhamis ya musanta batun labaran da ake ta yadawa akan cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa
Jihar Kebbi
Samu kari