Katsina
Wani sabon harin da yan bindiga suka kai yankin ƙaramar hukumar Jibia a jihar Katsina ya yi ajalin aƙalla mutum uku yayin da wasu ukun kuma suka samu raunuka.
Wani Kwalekwale ɗauke da mutane sama da 20 mafi yawancin su kananan yara ya kife a yankin ƙaramar hukumar Mai'adu ta jihar Katsina, akalla mutum 18 sun mutu.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yaba wa takwaransa gwamnan Ribas bisa namijin kokarin da ya yi lokacin matsalar yan awarwn IPOB da suka so shiga jiharsa
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, a ranar Alhamis, ta tabbatar da mutuwar wani dan ta’adda a yayin wani artabu a kauyen Marina da ke karamar hukumar Safana a
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akalla mutane uku ne suka mutu daga cikin sojojin da ke aiki a wani yankin jihar Katsina bayan tashin wata nakiya a hanya.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nada Alhaji Muntari Lawal a matsayin mukaddashin sakataren gwamnatin jihar. Nadin nasa ya fara aiki nan take.
Manyan jihar Katsina su na rokon Minista ya sa a cigaba da aikin titin Kano-Katsina. Katsina State Elders’ Forum ta bukaci a kammala kwangilar fadada hanyar.
Yayin da kowane ɗan diyasa ke cigaba da kokarin ganin da cika burinsa a 2023, Sakataren gwamnatin gwamna Aminu Masari na Katsina, ya yi murabus daga kujerarsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina tayi nasarar sheke a kalla 'yan ta'adda guda biyu, tare da gano makamansu, kayan sihirce-sihircensu da abubuwa masu fashewa.
Katsina
Samu kari