Kasashen Duniya
Saboda Tsaro: Kasashen Musulmi 10 ma su Karfin soji a duniya kuma kasu fada a ji a duniya musamman kasashen larabawa da gabas ta tsakiya saboda karfin Tsaronsu
Abin ayi kuka ne a Duniya bayan annoba ta afkawa Kasar Sierra Leone ta nan Afrika inda aka yi rashin mutane rututu a sanadiyar wasu mulmulallun laka.
Kasashe 10 da suka fi hadari a Duniya, Najeriya ta nawa tazo? A mafi yawan lokuta, Najeriya na fuskantar matsaloli na tsaro, da ma na rashin tabbas kan doriya
Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya. Rikicin Kasashen larabawa ya kara tabarbarewa, Kasashen Larabawa sun yanke hulda da kasar Qatar
An samu nasarar yi wa Dominique ‘yan kasar Kodebuwa tiyaka a birnin cikago. A na san rai dai jaririyar za ta koma wurin iyayenta da zarar ta gama murmurewa.
Masana masu hange da binciken Duniya sun bayyana cewa a karshen makon nan za a samu husufi a Najeriya. Kungiyar bincike game da cigaban sararai ta bayyana.
Wata mata yar shekaru 27 mai suna Cassie De Pecol yar garin Connecticut kasar Amurka ta kafa tarihin kasancewa mace mafi karancin shekaru data fara zagaye kasas