Kasar Saudiya
Mun samu labari za ayi facaka da kudin Birne Sarauniyar Ingila da bikin nadin sabon Sarki. Bikin zai jawo Gwamnatin Birtaniya ta kashe kusan Dala Biliyan 7
Hukumomi a kasar Saudiyya sun damke wani mutumi da yayi ikirarin ya yi tattaki zuwa Makkah don yin aikin Umrah a madadin marigayiya Sarauniya Elizabeth II.
Daya bayan daya, sai da muka kawo maku duk Firayim Minista 15 da aka yi a Lokacin Mulkin Sarauniya Elizabeth. Elizabeth tayi zamani daya da Winston Churchill.
A jiya Sarki Charles III ya gaji mahafiyarsa wanda ta rasu bayan tayi shekaru 70 tana kan mulki a kasar Ingila. A rahoton nan, mun tsakuro kadan a tarihinsa.
Liz Truss ta nada Kemi Badenoch ta zama Ministar kasuwanci. Nasabar Badenoch tana dangantuwa da Najeriya, wannan ‘yar shekara 42 babbar ‘yar siyasa ce a Ingila
Tsohon jakaden Najeriya a kasar Saudi Arabia, Alhaji Abdulkadir Imam, ya kwanta dama. Ya rasu a garin Ilorin na jihar Kwara yana da yake da shekaru 90 a duniya.
Arab News ta ruwaito cewa, gwamnan yankin Asir ya hada wani kwamiti da zai binciki dukan da aka gani yana yawo a kafafen sada zumunta na zamani a makon nan.
Za a ji labari cewa limamin ka’aba, Saleh al Talib zai shafe shekaru 10 masu zuwa nan gaba a gidan yari idan har an tabbatar da hukuncin da Alkali ya yi masa.
Rahotannin karya sun nuna Farfesa Ibrahim Ahmed Maqari ya zama daya daga cikin masu limancin sallah a masallacin harami, amma malamin ya musanya wannan labari.
Kasar Saudiya
Samu kari