Kasar Saudiya
Fitaccen mawakin zamani, Wizkid, ya kafa sabon tarihi a duniya inda ya zama mawakin farko da ya hau kanun labarai a wani chasu da aka shirya a Saudi Arabia.
Sarauniya Omobolanle ta dawo gida daga kasa mai tsarki inda ta sauke farali kawai sai ta tarar da wani tsadadden kyauta yana jiranta daga wani bawan Allah.
Kotu ta bada belin Mai dakin Ekweremadu, Sanata zai cigaba da zama a kurkukun Ingila. Tim Probert-Wood esq. ya fadawa kotu laifuffukan da ke wuyan Ekweremadu.
Jama’a sun cika da mamaki bayan bayyanan bidiyon wani jami’in dan sandan kasar Saudiyya kuma Balarabe yana magana da Hausa tiryan-tiryan kamar wani Bakano.
Yan sandan Saudiyya sun kama wani dan kasar bayan zarginsa da hannu wajen shigo da wani dan jaridar Amurka da ba Musulmi ba zuwa cikin garin Makkah mai tsarki.
Wata sanarwa da gwamnati ta fitar a Gusau a ranar Lahadi ta hannun Nasiru Biyabiki, ta ce Matawalle ya bayyana hakan ne a wajen wani liyafan cin abinci a Jeddah
Shahararren malamin musulunci kuma mamba na hukumar jin dadin alhazai na jihar Gombe, Sheikh Abdulrahman Umar Maigona, ya rasu a birnin Makkah, kasar Saudiyya.
Daya daga cikin masu yi wa Masallacin Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi hidima, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, ya rasu a yau Laraba.
Jim kadan bayan da alhazai a kasar Saudiyya suka ida aikin Hajjin bana, wani da ya yi na a jihar Kano ya magantu kan dalilin da yasa ya sauke farali a Kano.
Kasar Saudiya
Samu kari