Karatun Ilimi
Hukumar jami'ar ilimi, kimiyya da fasaha ta jihar Ekiti ta kori ɗalibai.mata biyu bisa laifin dukan da aka yi wa wata ɗaliba a wani faifan bidiyo da ya bazu a X.
Makarantar Islamiyya ta IOSSA a jihar Bauchi ta bayyana yadda ta horas da dalibanta yayin jarrabawar UTME inda da dama suka yi bajinta wurin samun maki mai kyau.
Wata daliba daga Arewacin Najeriya, Fatima Saleh Alkali ta burge mutanan kasar bayan samun maki 336 a jarrabawar UTME da aka gudanar a kwanakin baya.
Dan shekara 18, Ebeniro Akachi, wanda ke son yin karatun likitanci da tiyata a UNIPORT, ya samu maki 313 a jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) ta 2024.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sanya dokar ta baci a harkar ilimi. Kwamishinan ilimi na jihar ne ya yi bayanin ranar Litinin da ta wuce a jihar Jigawa
Shugaban kungiyar NGF, Gwamna Muhammadu Yahaya na jihar Gombe, ya koka kan cewa a Arewacin Najeriya ce lamba 1 a yawan yaran da basu zuwa makaranta a duniya.
Hukumar shirya jarrabawar UTME ta ce ba za ta bayyana wadanda su ka fi kowa samun maki a jarrabawar da dalibai sama da miliyan 1.9 su ka yi a bana ba
Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB ta bayyana cewa kaso 76% daga cikin dalibai kusan miliyan biyu da suka rubuta jarrabawar UTME sun gaza cin maki 200.
Hukumar dhirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB ta sanar da sakin sakamakon jarabawar da ɗalibai suka kammala ranar Litinin.
Karatun Ilimi
Samu kari