Karatun Ilimi
Mahukunta sun bayar a umarnin rufe makarantar Lead British da ke Abuja, wadda aka yi zargin an ci zarafin dalibar makarantar ta hanyar hantara da mari.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ba Shugaban Bola Tinubu shawara kan sanya daliban Jami'o'i cikin tsarin lamunin ɗalibai da aka kirkira.
Ministan Ilimi ya bayyana adadin daliban da za su samu guraben karatu a manyan makarantun kasar nan. Ya ce kaso ashirin cikin dari na wadanda su ka zauna UTME ne
Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya bayyana shirin fara aiwatar da shekaru 18 a matsayin mafi ƙarancin shekarun shiga jami'o'i domin gyara karatun.
Charterhouse Lagos sabuwar makarantar firamare ce da aka kaddamar a Lekki kuma ita ce makaranta mafi tsada a Najeriya a halin yanzu, ana biyan N42m a shekara.
Statisense ta fitar da jerengiyar dalibai da suka fi kowa kokari cikin shekaru 10, daga 2014 zuwa 2023. Bahasin ya nuna daliba mace ce ta fi kowa samun maki
Iyaye da dalibai a Najeriya sun koka a kan cire sharadin cancanta cikin sharudan ba da lamunin karatu da gwamnatin Najeriya ke shirin yi a cikin shekarar 2024
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta gargadi matafiya kan karbar jaka su tagi da ita ba tare da sun san abin da ke ciki ba don gujewa matsala
Chartehouse Legas ce makaratar firamaren da ake biyan naira miliyan biyu kudin fom, miliyan 42 kuma a shekara. Akwai ragin naira miliyan goma ga tsofaffin dalibai
Karatun Ilimi
Samu kari