Kannywood
Uwargidar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta yi kira ga jama’a da su yi kokari su kalli wani shararren fim din Hausa na Kannywood mai suna Hauwa Kulu.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Mansurah Isah, ta mayar da martani akan kazafin da Tanimu Akawu yayi wa matan masana’antar shirya fina-finan Hausa na bin mazan banza.
Jarumar wacce ta fito da sunan Hajiya Laure a cikin fitaccen fim dinnan na Mansoor, wanda ya zama daya daga cikin manyan fina-finai da aka taba yi a masana'antar Kannywood. Yanzu haka dai tauraruwar jarumar na kara haskawa...
Sabuwar jaruma mai tasowa Maryam MJ ta sha alwashin cewa sai tafi kowacce jaruma mace tashe da shuhura a masana'antar Kannywood matukar za a bata dama ta nuna irin basirar ta kamar yadda ake bawa sauran jarumai mata...
Masana'antar Kannywood Allah ya albarkaceta da kyawawan mata kimanin guda dari biyar na yankin nahiyar arewa, wadanda suke da kwazo, ilimi da kuma sura ta jiki. Wannan ne yasa muka gabatar da wani bincike domin gano muku...
A wani rahoto da muka samu a shafin jaridar Hausa Trust ya bayyana yadda shahararren jarumin wasan Hausan nan na masana'antar Kannywood, Alhaji Tanimu Akawu, wanda ya bayyana cewa yanzu haka ya kai kimanin shekaru 18...
Idan ba a manta ba a kwanakin baya an gano bidiyon jarumin nan dan wasan Hausa Alin Shaba rungume da matarsa, inda bidiyon ya dinga yawo a shafukan sada zumunta, kuma mutane da yawa suka dinga Allah wadai da wannan bidiyon...
Dan wasan fina-finan kudancin Najeriya na Nollywood, kuma dan siyasa a jihar Legas, Desmond Elliot yayi kira da a hana kallon fina-finan turawa dana kasashen waje a Najeriya, inda ya bayyana cewa hakan itace hanya daya da za'a...
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa, a safiyar ranar Lahadi, 21 ga watan Yuli, fitattun furodusoshin masaa’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood guda biyu, Usman Mu’azu da Abba Miko Yakasai sun yi mummunan hatsarin mota.
Kannywood
Samu kari