Kannywood
Fati Slow Motion ta bayyana cewa jama'a na cikin wani hali saboda talauci da ya yi katutu, ta ce ita kanta sai da Naziru sarkin waka ya cire mata kebura 99.
Manyan jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood karkashin kungiyar 13X13 sun ziyarci fadar shugaban kasa da ke babbar birnin tarayya Abuja.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow ta yi sulhu da Naziru M Ahmad wato Sarkin Waka bayan wani sabanin da ya shiga tsakaninsu.
Kungiyar MOPPAN ta ja kunnen yan Kannyowood da su daina yi wa junansu tone-tonen asiri biyo bayan cece-kucen da ya barke a yan kwanakin nan a masana'antar.
Kungiyar matan Kannwood K-WAN ta nemi shahararren mawaki, Naziru Ahmad wato Sarkin waka ya janye kalamansa kan matam fim ko ta maka shi a gaban kotun Musulunci.
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ta samu sauki sosai bayan ta yi fama jinya. A yanzu haka jarumar ta tafi shakatawa a kasar Dubai tare da kawarta.
Mawakin Kannywood, Naziru Sarkin waka ya tare da yayyensa da ke masana'antar shirya fina-finan sun yi wa dattijuwar jaruma, Ladin Cima kyautar kudi miliyan N2.
Mawakin Hausa kuma jarumi a kannywood, Naziru Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka, ya ba jama’a hakuri a kan kalaman da ya yi halin masana’antar ke ciki.
Dawayya ta ce duk wani jarumi da ya shahara ya kudin fim kadai ba zai iya rike shi ba, inda ta ce suna samun kudadensu ta hanyar talla, jakadanci da sauransu.
Kannywood
Samu kari