Kannywood
Shahararren jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya magantu a kan rahotannin cewa wata kotu ta bayar da umurnin kamo mata shi inda yace shi bai ga sammaci ba.
Wata kotu mai zama a jihar Kano ta bai wa dan sandan kotu umarnin cafko mata fitaccen jarumin masana'antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq kan zargin almundahana.
Jaruman masana’antar fina-finai ta Kannywood sun gabatar da wani taro na musamman don yin addu’o’i ga abokan aikinsu jaruman da suka riga mu gidan gaskiya.
An gano wani fostan yakin neman zabe na shahararren mawakin nan na masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Isa Jita, na neman gwamnan Kano a 2023.
Wani mai shirya fina-finan Kannywood zai shiga tarkon kamun hukumar tace fina-finai saboda shirya wani fim mai koyar da yadda ake jima'i. Ya kuma yi bayani.
Hafsat Shehu ta bayyana cewa labarin mutuwar marigayi S. Nuhu wani abu ne mai ciwo da zafi da bata so ayi mata zancensa ma ko kuma a tambayeta game da shi.
A shekarar 2021, masana’antar Kannywood ta shiga cikin jimami sosai sakamakon rashin wasu fitattun jarumanta akalla guda hudu. Yayinda muke bankwana da 2021.
Fitaccen jaruma a masana'antar shirya Fina-finan Hausa wato Kannywood, Ali Nuhu, yace zamani ne ya ɗibi masana'antar, shiyasa suka koma kan manhajar Youtube.
Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, Amina Uba Hassan, ta dawo cigaba da yin fina-finai a masana'antar, Daily Trust ta rahoto. Amina, wacce
Kannywood
Samu kari