Kannywood
Tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Musa Mai Iska ya bayyana cewa ya auri wata Baturiya mai suna Sarah bayan Fati Mohammad.
Kyawawan hotunan fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, yayin da ta ziyarci garin Makka domin yin Umrah sun bayyana. Ta bayyana addu'a daya da take yi.
Musa Muhammad Abdullahi, da aka fi sani da Baba Musa, tsohon jarumi ne da ya fara fitowa a fina-finai tun kafin a kafa Kannywood kuma a yanzu yana cikin taurari
Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya ce sun taba soyayya da tsohuwar jarumar masana’antar, Fati Muhammad a shekarun baya har magana ta yi nisa amma bai yiwu ba.
Jarumar fim Aisha Humaira ta karyata rade-radin da ke yawo cewa furodusar masana’atar wanda ya angwance a kwanan nan, Abubakar Bashir Maishadda, ya yaudare ta.
Fitacciyar ‘yar wasan fina-finan Hausa ta kannywood, Fatima Isa da akafi sani da Teema Yola, za ta shiga daga ciki. Jaruma Umma Shehu ce ta sanar da labarin.
A yau Lahadi, 13 ga watan Maris ne aka daura aure a tsakanin babban furodusan masana’antar Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda da jaruma Hassana Mohammed.
Fitaccen jarumin fina-finan ban dariya na Kannywood, Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Naburaska a masana’antar fim, ya taimaka wurin sakin ‘yan gidan yari
Maryam Booth ta bayyana cewa duk yadda mutum ya kai ga son aure idan har Allah bai nufa ba toh babu yadda ya iya har sai lokacin da alkawarin Ubangiji ya cika.
Kannywood
Samu kari