Kannywood
Ali Jita ya sanar da Duniya niyyarsa na daina yin wakoki, mawakin da aka haifa a birnin Kano ya ba mutane mamaki, zai yi watsi da jitarsa domin ya koma Alaranma
Sani Musa Mai Iska ya bayyana cewa sun rabu da Fati Mohammed ne bisa kaddara domin ita uzurinta shine soyayyar mahaifiyarta yayin da shi kuma nasa karatunsa ne.
A ranar Juma'a, 25 ga watan Nuwamba, dubban jama'a sun shaida daurin auren Saleem, babban dan shahararren daraktan nan na Kannywood, marigayi Tijjani Ibrahim.
A ranar Laraba, 23 ga watan Nuwamba ne aka fara gabatar da shagalin bikin auren fitacciyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa, Halima Yusuf Atete.
Shahararriyar jarumar fim Aisha Babandi wacce aka fi sani da Hajara Izzar so ta ce lallai akwai magana mai karfi na aure a tsakaninta da marigayi Mustapha Waye.
Allah ya karbi ran shahararran dan wasan nan na barkwanci, Malam Sa’idu Ado Gano wanda aka fi sani da suna Bawo a safiyar ranar Laraba, 23 ga watan Nuwamba.
Tsohuwar jarum Ummi Rahab, Matar furodusa kuma mawaki Lilin Baba, ta bayyana cewa tana dauke da juna biyu a shafinta na Instagram inda tace a taya ta murna.
Kotun Shari'ar Musulunci dake zama a Magajin Gari, Kaduna sun amince da shiri. Sulhu tsakanin jaruma Hadiza Gabon da Bala Usman, ta ɗage zaman zuwa 15 ga wata.
Bayan sun zauna sun yi sulhu a tsakaninsu, shahararren jarumi kuma sarkin Kannywood, Ali Nuhu, ya janye karar da ya shigar da jaruma Hannatu Bashir gaban kotu.
Kannywood
Samu kari