Kannywood
Babban darakta kuma jarumi a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya goyi bayan soke lasisin yan masana'antar da gwamnatin jihar Kano ta yi.
Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha yayi karin bayani kan dalilan Gwamnati na soke lasisin yan masana'antar fina-finai na Kannywood.
Jarumin fim Ali Nuhu, ya taya daukacin al'ummar kasar Nijar alhinin yanayi da suka riski kansu a ciki na juyin mulki da sojoji suka yi wa gwamnatin Bazoum.
Jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido akan matakin goge bidiyo da ya yi, ya roki magoya bayansa da su bar maganar ta wuce haka a zauna lafiya.
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Muhammad ta mayar da martani ga mutumin da ya yi mata kalamai masu zafi a soshiyal midiya. Ta masa Allah ya isa.
Fitaccen jarumin masana'antar shirya finafinai ta Kannywood, Abba Ruda, wanda aka fi sani da Abba El-Mustapha, ya bayyana yadda gwamnatin Abba Gida Gida na.
Wani matashi ya nuna aniyarsa ta auren jarumar masana'antar finafinan Kannywood, Zainab Indomie. Matashin ya ce idan ta shirye shi ma shirye yake su yi aure.
Shahararren mai wasan barkwanci a masana'antar Kannywood, Ali Artwork, ya fice daga tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano. Madagwal ya koma zuwa jam'iyyar APC.
Ana samun soyayya na shiga tsakanin jaruman don kusancin aiki da shakuwa da suke yi a masana'antar fina-finai, wasu na yin aure wasu kuma abin bai kaiwa ga aure
Kannywood
Samu kari