Kannywood
Fitaccen jarumin masana'antar fina-finai ta Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da Mista Ibu, yana nan a raye saɓanin rahotannin da ake yaɗawa cewa ya mutu.
Mawakan Kannywood sun kai wa Buhari ziyara a gidansa da ke Daura, sun nuna goyon bayansu gare shi. Hakan na zuwa jima kadan bayan da mawaki Rarara ya caccaki Buhari.
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood, Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a za ta auri sahibinta, Alhaji Aliyu Adamu, Sardaunan matasan Gwoza a tanar Asabar.
Fitaccen mawakin Hausa Shu'aibu Ahmed Abbas, wanda aka fi sani da Lilin Baba ya ziyarci malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi. Ya ba da gudunmawa ga yan gaza.
A ranar 1 ga watan Nuwamba ne jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta maka wani mutum a kotun Kaduna kan zargin bata mata suna a cikin al’umma.
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya karyata rade-radin cewa shi dan daba ne a baya. Ya ce shi dai ya yi aikin farauta da kuruciya.
Shahararren jarumi a masana’antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya bayyana cewa yana fatan wannan sana’ar tasa ta yi sanadiyyar shigarsa gidan Aljanna.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola ta riga mu gidan gaskiya a daren jiya Talata 3 ga watan Oktoba a Sabuwar Unguwa Kofar Kaura da ke Katsina.
Jarumar Radeeya Ismail ta bayyana cewa jarumi Ali Nuhu ne kaɗai za ta iya aura daga cikin gaba ɗaya jaruman da ke masana'antar finafinai ta Kannywood.
Kannywood
Samu kari