Kannywood
Shahararren dan wasan kwaikwayo na Hausa wato Kannywood, Aminu Mahmud wanda aka fi sani da Kawu Mala ya rasu, marigayin ya rasu bayan yayi fama da ciwon zuciya.
Jarumar fina-finai da wakokin Kannywood, Rakiya Moussa na cikin wani mawuyacin hali na soyayyar wani mawaki wanda shi kuma sam baya muradinta a cikin ransa.
Fitaccen jarumin nan kuma bai wasan barkwanci watau, Ali Muhammed Idris Artwork, wanda ya fi shahara da Maɗagwa l ya ce asiri aka masa a siyasar jihar Kano
Yusuf Haruna, fitaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma mawaki a Kannywood da aka fi sani da Baban Chinedu ya ce ba hannun Kwankwaso a harin da aka kai masa.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar, ta isa gaban babbar kotun tarayya da ke Kano inda ta nemi alkali ya hana kwamishinan yan sandan jihar Kano kama ta.
Yadda Drama Take Wakana Tsakanin Hukumar Hisban Jihar Kano Da Matasa Yan Bana Bakwai Masu Yin Video Suna Wallafawa a Sahar Tiktok Da Ake Kira Da Yan TikTok
Fitaccen jarumin Kannywood, Tijjani Asase ya yi wuff da kyakkyawar budurwarsa, Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli a ranar Asabar, 4 ga watan Maris. Ita ce ta biyu.
Wata kotun shari'ar musulunci mai zaman ta a Magajin Gari, Kaduna, ta tura ƙarar da ake yiwa jaruma Hadiza Aliyu Gabon zuwa babbar kotun shari'ar musulunci.
Jarumin masana'antar fina-finan Hausa ta kannywood, Adam Zango, ya bayyana cewa mutane ba za su taba yi masa uzuri ba saboda ya yi aure-auren mata har bakwai.
Kannywood
Samu kari