Jihar Kaduna
Daruruwan al'ummar musulmi sun fito a garin Zaria inda suka gudanarda salloli na musamman domin samun sauki kan halin kuncin tsadar rayuwa a Najeriya.
Tun bayan hawan Shugaba Bola Tinubu a watan Mayun 2023, aka samu wasu manyan 'yan siyasa da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Kamfanin BUA ya tafka asara yayin da jama'a suka tare motarsa a Zariya suka wawushe gaba daya katan-katan na taliyar da ta dauko a dai dai garin Dogarawa.
Jami’an tsaro sun tarwatsa wasu matasan unguwar Gonin Gora da ke Karamar Hukumar Chikun da suka fito zanga-zanga a babban titin Kaduna zuwa Abuja.
Jama'a sun yi zanga-zanga a garin Goningora da ke karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna, sakamakon harin da 'yan bindiga suka kai masu a daren Laraba.
Mazauna kauyuka akalla 10 a yankin ƙaramar hukumar Igabi a jihar Kaduna sun bar gidajensu sabida yawaitar hare-haren ta'addanci da garkuwa da mutane.
An ruwaito yadda 'yan ta'adda suka kai sabon hari a Kaduna bayan da aka kashe shugabansu a wani yankin jihar. An jima ana samun hare-hare a jihar Kaduna.
Rahoton da muka tattara muku yadda NBS ta hado rahoton jihohin da aka fi amfani da intanet a karshen shekarar 2023 da aka fita watanni kasa da biyu da suka wuce.
Yayin da ake Allah wadai da kalaman malamin addini, Bello El-Rufai ya yi magana kan batun inda ya yi Allah wadai da kalaman malamin tare da neman kama shi.
Jihar Kaduna
Samu kari