Jihar Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa za'ayi amfani da na'ura mai kwakwalwa da ke amfani da lantarki ne wajen kada kuri'a a zaben kananan hukumomi da za'a gudanar a ranar 12 ga watan Mayu. Gwamnan jihar Nasir el-Rufai ne ya bayy
Za ku ji yayin da ake shirin zabe a gobe, Sanata Hunkuyi kuwa yace har gobe yana Jam’iyyar APC Sanatan na Kaduna yace Sakataren Jam’iyyar watau Yahaya Pate bakon hauragiya ne don babu wanda ya san da zaman shi a APC.
Yansandan sun bukaci na bayyana a gabansu da misalin karfe 10:45 na safiyar ranar Litinin, haka kuwa aka yi, inda na isa babban ofishin Yansandan jihar a daidai 10:45, na bada bayanina a iyakar gaskiyata, sa’annan suka bada beli n
Sanatan ya ce ya isa ofishin hukumar da misalin karfe 10:45 na safe. Sannan ya kara da cewar bayan ya rubuta bayanin sa dangane da zargin da ake yi masa, an bar shi ya tafi bisa dogaro da matsayin sa. A kwanakin baya ne kwamishina
Ragowar mutanen da takardar karar ta ambata bayan sheikh El-Zakzaky su ne, Malama Zeenah Ibrahim, Yakub Yahaya Katsina da Sanusi Abdulkadir. Ana tuhumar su da ingiza mabiya Shi'a domin sabawa dokokin kasa tare da daure masu gindin
Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kaduna, ASP Mukhtar Aliyu, ya tabbatar da hakan a jiya tare da bayyana cewar 'yan ta'addan sun tuba biyo bayan tattaunawa mai zurfi da hukuma da kuma shugabannin al'umma. Aliyu ya kara da cewar
Aminiya ta ruwaito wannan mata da ta sha da kyar mai suna Huwaila Abubakar daga gadon Asibitn da take kwance tana jiyar lahanin da dan uwanta yayi mata, tana ba cas ba as dan uwan nata ya tafka mata wannan ta’asa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito matashin mai suna Abdulkadir Abubakar dan asalin garin Zangon Kataf na jihar Kaduna yana fadin cewa nakuda ne ta taso ma matarsa, Hajara, ganin halin da ta shiga ne ya sanya shi garzaya da ita zuwa babb
A jiya ne rahotanni suka mamaye kafafen yada labarai cewar gwamnatin jihar Kaduna ta sallami malaman makaranta 4,500 daga cikin fiye da malaman makaranta 11,000 da ta dauka aiki satin da ya wuce. A wata sanarwa da kakakin gwamnan
Jihar Kaduna
Samu kari