Jihar Kaduna
Nakaka ya dare wannan kujerar ne bayan mutuwar shugaban majalisar, Sheikh Usman Abubakar Babantune wanda ya rasu a ranar 10 ga watan Satumbar 2018 a babban asibitin koyawar na jami’ar Ahmadu Bello dake Shika...
A yau, Asabar, ne aka sayi wani zane na gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-rufa’i, da wani dalibin jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria ya yi cikin minti biyu, a kan miliyan N2m. Mamba a majalisar wakilai daga jihar Kaduna, Mohammed
Da yake karbar fam din takarar a jiya, Litinin, El-Rufa’i, ya yiwa kungiyoyin godiya tare da shiada masu cewar sun sauke masa nauyi domin ba kankanin tashin hankali ya shiga ba bayan jam’iyyar APC ta fitar da farashin fam din taka
An yi jana’zar malamin da Magriba a masallacin unguwar Low Cost dake garin Zaria, kamar yadda fitaccen malami, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya sanar a shafinsa na Facebook. “Muna addu'ah Allah Ta'ala Ya Jikan Malamin mu Sheikh
Mun samu labari cewa Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya bayyana yadda ya fara rayuwar sa lokacin yana Maraya har ta kai ya samu ilmi ya zama abin da ya zama a cikin Duniya daga kauyen sa cikin talauci.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya halarci bikin bude wata makarantar Islamiyya a unguwar Kaura dake garin Zaria, a jiya Lahadi. Tsohon jakadan Najeriya a kasar Ingila, Dalhatu Sarki Tafida, ne ya gayyaci gwamna El-Rufa'i bi
Wani jirgin kasa mai lamba SP00003 da ya taso daga Kaduna zuwa Abuja ya lalace a kan iyakan karamar hukumar Jere da ke jihar Kaduna, garin da ya yi kaurin suna wajen fashi da makami da satan mutane. Lalacewar jirgin ya saka fargab
Rahoton da muka samu daga Daily Trust na cewa, Sanata Suleiman Uthman Hunkuyi, mai wakiltan Kaduna ta Arewa ya sanar da niyyarsa na tsayawa takarar gwamnan a zaben 2019 karkashin jam'iyyar PDP. Sanatan da ya sauya sheka daga APC z
Mun ji cewa Gwamnatin Kaduna ta rusa shaguna. Kaduna State Urban Planning and Development Agency ce da wannan aiki. Jami’in da yayi magana a madadin Hukumar, ya bayyana cewa an gargadi wadanda shagunan na su su ka tokare hanya.
Jihar Kaduna
Samu kari