Jihar Kaduna
Kamfanin Dangote, sashen taki ya hallara a jihar Kaduna domin halartar bikin baje kolin kasa da kasa da ke gudana a jihar ta Kaduna. Za su zauna da manoma a jih
Wasu yan fashin daji sun kai farmaki karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun kashe akalla mutane bakwai sannan suka yi awon gaba da mutane 57.
Yan ta'adda sun bindige wani dalibin makarantar sakandare ta kimiyya na Birnin Gwari a Jihar Kaduna da ke shirin rubuta jarrabawar JAMB. Amma, dalibin ya tsira
Gwamna Malam Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya ce baya son wani abu ya samu sauran daliban makaranta shiyasa ya zare ɗansa daga makarantar gwamnati a baya.
Gwamnan jahar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya ya ce gwamnatinsa zata kar tankaɗe da rairaya na malaman makarantar dakandire a fadin jiharsa a 2022.
Wani jami'in Kwastam mai rike da mukamin ASC II ya rasa rayuwarsa bayan samun raunin bindiga yayin harin yan bindiga a Rigachikum, dake cikin garin Kaduna.
Sadiya bazawara ce mai shekaru 25 da ta maka mahaifinta a gaban kotu kan zarginsa da tayi da yi mata auren dole har sau uku da maza daban-daban da bata kauna.
Tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da wani jami’in tsaro yayin da suka kai farmaki garin Rigachukun da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna a yau dinnan.
Hukumar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da cewa dakarunta sun samu nasarar dakile harin yan ta'adda a wani kauye dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna .
Jihar Kaduna
Samu kari