Jihar Kaduna
Rundunar 'yan sanda jihar Kaduna ta bayyana yadda tayi ram da wasu mutum biyu da ake zargin 'yan ta'adda ne a cikin jihar, daya a Giwa,dayan a Tudun wada Zaria.
Yan sanda a Jihar Ekiti sun gayyaci wani fasto da ake zargin cewa ya yi wa mabiyansa wa'azin cewa karshen duniya ta zo kuma su tara masa kudade don ya bude musu
Wasu daga cikin masu sayar da kaji, talo-talo da agwagi a Kaduna sun koka kan rashin cinikin kajin gabanin bikin karamar Sallah na bana. Masu sayar da kajin sun
A yayin da kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, ke cigaba da yajin aiki, mahukunta a Jami'ar Jihar Kaduna, KASU, sun shirya fara zangon karatu na 2020/2021 a ranar
Daya daga cikin mata biyu masu juna biyu cikin fasinjojin da aka yi garkuwa da su a harin da ‘yan ta’adda suka kai kan wani jirgin kasa da ke kan hanyar Kaduna.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari Kaduna, sun hallakas jam'iyyar APC na wata gunduma a jihar. Sun sace dabbobi tare da wasu mutane da yawa...
Rundunar yan sandan Jihar Kaduna ta kama mutane shida da ake zargi da satar tanka makare da man fetur lita 40,000 da kudinsa ya kai Naira miliyan 6.2 a jihar.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ka hanyar Kaduna-Birnin Gwari sun sake kashe wani dan kasuwan Kano, Umar Sani, bayan karbar kudin fansa daga yan
Matankari Deedee, budurwar da marigayin matukin jirgin sojin saman Najeriya (NAF),Flight lieutenant Elijah Haruna Karatu yaso aura, tayi rubutu mai taba zuciya.
Jihar Kaduna
Samu kari