Jihar Kaduna
Alhaji Sani Sha’aban, wani dan takarar gwamna a Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar APC ya nuna rashin amincewarsa da dan takarar gwamnan da Nasir El-Rufai, gwamna
Mustapha Baba, wani dan kasuwa ya roki wata kotun musulunci da ke Jihar Kaduna ta umarci tsohuwar matarsa, Amina Sani, ta dawo masa da sarkar lu’u-lu’un da ya b
Sabbin bayannai sun bayyana dangane da dalilin da yasa Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya zabi Sanata Uba Sani (APC, Kaduna Central) a matsayin wanda ya ke son a
Mambobin kungiyar ta'addanci ta Ansaru, tsagin Boko Haram, sun fara diban aiki inda suka daukan mazauna yankin karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
A ranar Alhamis kamfanin sufurin jirgin kasan Najeriya (NRC), ya ce an kammala gyaran wuraren da 'yan ta'addan suka barnata yayin kai harin jirgin kasan Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru Ahmad El-rufai, ya halarci Hawan Bariki na karamar sallah da masarautar Zazzau ta shirya a yau Talata, 3 ga watan Mayu.
Akwai alamu da ke nuna cewa gwamnatin tarayya na iya biyan bukatun 'yan ta'addan da suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna farmaki inda suka sace sama da68.
'Yan ta'addan da suka sace fasinjoji jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna, sun sako Sadiq Ango Abdullahi, dan shugaban kungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango.
Kowane rai mai ɗanɗana raɗaɗin mutuwa ne, tsohon Daraktan hukumar DSS reshen jihar Kaduna, Alhaji Bukar Shetima, ya rigamu gidan gaskiya yai din nan Lahadi.
Jihar Kaduna
Samu kari