Jihar Kaduna
Khalil Nur Khalil ya yi zama na musamman da Joseph Ike, da Rahma Sadau a kan yadda za a gina wajen shirya wasannin kwaikwayo a Kaduna. 'Yan kasuwa za su yi haka
Rundunar 'yan sandan Jihar Kaduna ta samu nasarar dakile wani hari da 'yan bindiga su ka kai karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar inda suka kashe miyagu 2.
Tanko Rossi Sabo, deliget din jam'iyyar PDP wand ya koma gida da kudi makudai ya raba waa al'ummarsa tarin dukiyar a karamar hukumar Sanga ta jihar Kaduna.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Laraba, 1 ga watan Yuni, ta bayar da umarnin kwace duk wasu kadarorin jami’ar NOK da ke Kaduna na wucin
Ameerah, yar malaman Kwalejin Fasaha ta Kaduna, Kad Poly, Dr Ramatu Abarshi, da aka sace ta shaƙi iskan yanci bayan kwana 38 a hannun yan bindiga. An sako ta ne
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna a ranar Litinin ta fatattaki wasu ‘yan bindiga da suka yi wa masu ababen hawa kwanton bauna a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da mutane masu yawan gaske bayan sun farmaki matafiya a kan hanyar babbar titin Kaduna zuwa Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.
'Yan ta'addan da suka sace fasinjojin da ke jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris din 2022, sun sake sakin sabon bidiyon wadanda suka sace.
Yayin da FG ke cigaba da ikirarin cewa tana ɗaukar matakan ceto fasinjojin da yan ta'adda suka sace a jirgin kasan Kaduna, wani bidiyo ya nuna halinda suke ciki
Jihar Kaduna
Samu kari