Jihar Kaduna
Akalla mutane 36 ne aka ruwaito an yi garkuwa da su a wani harin da ‘yan bindiga suka kai wasu kauyuka hudu a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna ranar Lahadi.
Ƙungiyar Malamai NUT ta ce matakin gwamnatin Ƙaduna na gudanar da gwaji da sallamar malamai daga bakin aiki sun saɓa doka domin ta na da umarni daga Kotu .
A ranar da al'amarin zai faru, Auwal ya dauka amaryarsa Rabiatu inda ya kai ta dakin haihuwa dake Kwatas din Masukwani saboda laulayin ciki da take fama da sh.
Hukumar Ilimi Bai Daya na Jihar Kaduna, KADSUBEB, ta ce ta kori malamai 2,357 wadanda suka fadi jarrabawar cancanta da aka gudanar a baya-bayan nan, rahoton Van
‘Yan sandan sun kuma kwato bindigu kiran AK47 da Ak49 dauke da alburusai masu da wata motar aiki da ‘yan bindigan ke amfani da su wajen gudanar da munanan ayyuk
Kungiyar magoya bayan APC daga kudancin Kaduna, 'The Coalition of Southern Kaduna All Progressives Congress Volunteer Group' ta sha alwashin yin aiki don ganin
Maganar da ake yi, Matan da suke rike da kujerun Kwamishononi sun fi maza yawa. Yanzu akwai mata 9 a kujerar Kwamishina a jihar Kaduna, maza su na da takwas ne.
Joshua ya karba bakuncin wasu daga cikin mutanen da harin 5 ga watan Yuni ya ritsa da su. Sun nemi mafaka a gidansa dake karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.
A kalla fasinjoji 11 ne da aka sace a jirgin kasan Abuja-Kaduna a watan Maris suka samu 'yancinsu a yau Asabar bayan sama da kwanaki 70 a hannun 'yan ta'adda.
Jihar Kaduna
Samu kari