Jihar Kaduna
Shugaban Majalisar Dokoki, Yusuf Zailani Ya zama Gwamnan rikon kwarya a jihar Kaduna. Malam Nasir El-Rufai ya aikawa ‘yan majalisa takarda cewa zai yi tafiya.
Biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya, ambaliyar ruwa ta karya gadar Maliki da ke Zaria a jihar Kaduna, mutum daya ya rasu yayin da ruwa ya wanke gonaki.
Mazauna yankin Dwakoro a ƙaramar hukumar Suleja ta jihar Neja sun shiga yanayin damuwa bayan daina ganin wata mata, Chiamaka Gregory, daga zuwa rakon saurayi.
Kwamishinan yan sandan Jihar Kaduna,Yekini Adio Ayoku ya ce rundunarsa ba za ta sassauta wa duk wanda ya karya dokar zabe ba. Don haka, ya gargadi jam'iyyun siy
A wani kokari karfafa hadin kai da zaman lafiya tsakanin addinai, cocin Christ Evangelical and Life Intervention Ministry ta raba wa dalibai alluna fiye da 100
Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Talata, ta ce ba za ta lamunci duk wani yunkurin wani mutum ko wata kungiya na toshe hanyar Kaduna-Abuja da sunan zanga-zanga ba.
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo kudirin dokar da zai haramta cin fatar dabbobi da aka fi sani Ponmo a kasar saboda habaka masana'antun fata a Najeriya...
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da sama da mutum 40, harda yan coci a kwatas din Bayan Kasuwa da ke Kasuwan Magani, karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna.
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da manoma uku sannan sun kashe wani mutum daya a garin Kurgin Gabas da ke yammacin karamar hukumar Birnin-Gwari, Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari