Jihar Kaduna
Rahoton da muke samu ya ce, wata mata mai juna biyu da aka sace a Mando ta jihar Kaduna a watan Yulin da ya gabata ta haifi jariri a hannun 'yan bindigan...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce dakarun sojojin Najeriya sun kashe yan bindigan da suka kai hari makarantar sojoji ta NDA da ke Kaduna. An rahoto cewa jami'an sojo
A tsakar daren yau wasu ma’aikatan tsaro fiye da 500 suka dura gida da ofishin Malam Tukur Mamu a Kaduna, suka shiga laluben ko ina. Ana kwance sai aka ji su.
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, sun kutsa gidan Tukur Mamu, mai sasanci tsakanin 'yan bindiga da iyalan wadanda suka sace a Kaduna a safiyar Alhamis.
Alhaji Tukur Mamu mazaunin Kaduna ne kuma mawallafin jaridar Desert Herald wanda ya assasa sasanci tsakanin ‘yan bindiga da iyalan wadanda aka yi garkuwa da su.
Majiyoyi sun ce baya ga alaka da 'yan ta'addan Najeriya, Mamu ya shiga hannun hukuma ne saboda alakarsa da wata kungiyar ta'addanci a yankin Sinai dake Misra.
Dakarun sojojin Najeriya sun bindige wasu yan bindiga a hanyar Kaduna zuwa Zaria a karamar hukumar Igabi, Leadership ta rahoto. Sojojin, bayan samun bayanan si
Wani malamin addini Katun Gida da ya nemi a sakaya sunansa ya shaidawa jaridar Leadership cewa, lamarin ya faru ne a ranar Laraba 7 ga watan Satumba a Kaduna.
Wata matar aure mai suna Zainab Yunusa ta bukaci alkali ya raba aurenta da mijinta sakamakon tsabar jarabarsa.Tace a watan Ramadana ko tana al'ada yana nemanta.
Jihar Kaduna
Samu kari