Jihar Kaduna
Dakarun tsaro a Kaduna sun kai samame sansanin yan bindiga inda suka gano gawarwakin wasu mata biyu a dajin Chikun a jihar. Sun kuma ceto wasu mutane daga dajin
Gwamnatin tarayya ta saka kamarorin CCTV a taragwayen jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna domin inganta tsaro. Saidai har yanzu ba a kammala aikin da ake yi ba.
Miyagun ‘yan bindiga sun kai samame unguwar Kuregu da Wusasa dake garin Zaria a daren Litinin wurin karfe 11 na dare. Sun yi awon gaba da lakcaran FCE Zaria.
An tsinta gawar a wata budurwa mai suna Blessing John wacce ta sheka lahira a dakin wani otal dake Sabon Gari Zaria a jihar Kaduna. ‘Yan Sanda sun fara bincike.
‘Ya ‘yan Jam’iyya sun ce a canza ‘Dan takaran Gwamnan Kaduna. ‘Yan jam’iyyar hamayyar sun yi zanga-zanga saboda ba su goyon bayan Sanata Suleiman Othman Hunkuyi
Gabannin babban zaben 2023, surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sani Mamood Sha’aban, ya janye katinsa na dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Dakarun sojin Operation tsaftace Daji sun kaddamar da farmaki kan sansanin yan bindigan daji a yankin karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna sun ceto mutane
Jami'an rundunar sojojin Najeriya sun farmaki mabuyar yan bindiga a garin Tsohon Gayan a yankin Chikun na jihar Kaduna, inda suka aika mayaka hudu barzahu.
Gwamnatin tarayya ta sanar da ɗage ranar dawowar zirga-zirgan jirgin kasan Kasuna zuwa Abuja, Ministan Sufuri yace karin da aka samu ba zai wuce mako daya ba
Jihar Kaduna
Samu kari