Jihar Kaduna
Yayin da ake ci gaba da fama da karancin takardun kudi a kasar, gwamnatin jihar Kaduna ta umurci asibitocin gwamnati da su dunga karbar 'transfer' daga jama'a.
Suleiman Tambaya, dan takarar majalisar tarayya na mazabar Lere a Kaduna ya tsallake rijiya da baya, yayinda yan bindiga suka tafi gidansa a kauye cikin dare.
Muhammad Sani Sha’aban ya bude neman takarar Gwamna a Action Democratic Party. Da zarar Hon. Sani Sha’aban ya zama Gwamna, za a ga karshen talauci a Kaduna.
A labarin da muke samu, wasu 'yan bindiga a jihar Kaduna sun bayyana bukatar a basu kayan abinci a madadin kudin fansan da suka nema na sabbin kudaden kasar.
Labarin damuke samu daga jihar Kaduna ya nuna yadda wasu bata-garin 'yan Arewa ke amfani da tsada da sabbin kudade don siyar dasu a cikin kasuw aa jihar Kaduna.
Lamarin da ke faruwa a babbar tashar mota ta Dadi da ke garin Zaria ya kazanta. Anat siyar da takardun sabbin naira kan kudi mai tarin yawa inda ake zabga riba.
Miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki wurin hakar ma'adanai da ke Udawa a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Sun halaka mutum biyar cikin wadanda suka iske.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya yi kira ga babban bankin Najeriya da ta duba yan karkara ta janye wa'adin da ta shimfida na daina karbar tsoffin kudi.
Cif Joshua Ahmadu watau Hakimin Chawai a garin Kauru yana hannun ‘yan bindiga. Jami’an tsaro sun bayyana cewa su na bakin kokarinsu wajen ganin an ceto shi.
Jihar Kaduna
Samu kari