Jihar Kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar sheke wasu tsagerun 'yan bindigan da suka addabi jama'a a yankunan jihar Kaduna. An fadi adadin wadanda aka kashe take.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP ya ce zai gana da shugabannin addinai da sarakuna a yankin Kudancin Kaduna. An fadi yadda aka tsara ziyarar ta Obi.
Bayan kimanin awa 48, direbobin manyan motocci da suka datse babban hanyar Kaduna zuwa Kano sun amince sun janye motoccinsu bayan tattaunawa da jami'an tsaro
Allah ya yi wa wani Limami, Muhammadu Sani da matarsa Raulatu Sani da yayansa biyu rasuwa sakamakon gobara da ta tashi a gidansu da ke karamar hukumar Zaria.
Isaac Auta Zankai, mataimakin kakakin majalisar dokokin Kaduna da mamba mai wakiltar Zaria, Suleiman Dabo, sun fita daga jam'iyyar APC sun koma Labour Party.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta gurfanar da tsohon shugaba da ma’ajin ABU a gaban babban kotun jihar Kaduna kan zargin wawure kudi har biliyan daya.
Wasu direbobi a kan babbar hanyar Zaria zuwa Kano sun rufe hanya sakamakon halaka abokin aikinsu da wani Soja yayi a Tashar Yari da ke karamar hukumar Makarfi.
Jam'iyyar NNPP mai kayan dadi ta yi rashin nasara kan karar da ta shigar tana mai neman a haramtawa dan takarar APC, Uba Sani shiga babban zaben 2023 mai zuwa.
Wasu yan bindiga ne sun halaka Mal. Ibrahim Abdullahi, ciyaman na kungiyar Fityanul Islam a kauyen Unguwar Awo dake kusa da Maraban Jos a hanyar Kaduna zuwa Abj
Jihar Kaduna
Samu kari