Jihar Kano
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewa akalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu sakamakon tashe-tashen gobara da aka samu a jihar a watan Oktoba.
Ali Nuhu da Nafisat Abdullahi suka hadu da Pepsi domin gabatar da sabon kwalbar 40cl PET akan Nera Dari kacal Shahararriyar hajar Cola wato Pepsi ta gabatar da
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya damu kan yadda iyaye ke tilastawa 'ya'yansu barace-barace a kan tituna musamman a jihohin Arewacin Najeriya..
Hukumar Kula Da Yadda A Ke Kashe Kudin Kasa wato (Fiscal Responsibility Commission) ta karrama Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, a mastayin.
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake kalubalantar gwamna Ganduje bisa yawan karɓi bashi a jihar
Wasu ma'aikatan hukumar kula da zirga-zirgan ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, sun yi karar shugaban hukumar Baffa Baba Dan'agundi wurin hukumar yaki da rashaw
'Yan sandan jihar Kano sun kama mutane 59 da ake zargin masu laifi ne kuma ta kwato makamai da muggan kwayoyi a hannunsu. Hakan na zuwa ne yayin da kwamishinan
Yayin da ake cigaba da sauraron ƙarar shahararren malamin nan a Kano, Sheikh Abduljabbar Kabara, a zaman Alhamis ya sake ƙalubalantar lauyoyinsa dake kare shi.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ya gabatar da naira biliyan 196.3 a matsayin kasafin kudin 2022 a yau Alhamis, 28 ga watan Oktoba, a zauren majalisar jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari