Jihar Kano
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Alhassan Rurum, ya fice daga jam'iyyar All Progressive Congress, APC. Rurum, wanda a yanzu shine ke wakiltan mazaba
Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dauki mataimakinsa a matsayin ‘Dan takarar APC a 2023. Nasir Gawuna shi ne wanda ake tunanin zai rikewa APC tuta.
Dan majalisar wakilai na tarayya daga Jihar Kano, Abdulkadir Jobe, ya yi murabus daga jam'iyyar ta All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasa, Premium Tim
Babban jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya saka baki domin magance rikicin siyasa tsakanin Abdulmumin Jibrin da manyan masu ruwa da tsaki a mazabarsa.
‘Yan Majalisa 8 a Kano sun sauya-sheka daga PDP, sun koma NNPP. Zaɓabɓen ɗan majalisar jiha na Dala yana cikin wadanda suka bar jam’iyyar hamayyar a makon nan.
FCT, Abuja - Kotun Koli dake Abuja ta kori Shari'ar da tsàgin tsohon gwamna Ibrahim Shekarau suka kai suna qalubalantar Shugabancin Jamiyyar APC ta Jihar Kano.
An nada sabuwar amaryar Oluwo na Iwo, Oba Abdulrashid Adewale Akanbi Firdaus, a matsayin sarauniyar fadarsa. Ya ce ya yi hakan ne kamar yadda ya gada daga kaka.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta baiwa maniyyata zuwa hajji wa’adin kwanaki bakwai domin su kammala biyan kudinsu. Ta kuma ce tsoffi ba za su ba.
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa fursunoni 90 afuwa a gidajen gyaran hali daban-daban da ke jihar, Daily Trust ta rahoto. Gwamnan ya yi wa f
Jihar Kano
Samu kari