Jihar Kano
An fara kace-nace kan wasu kuejrun hajji a gwamnatin Kano ta ware wa hukumar Hisbah, hadimin gwamna Ganduje na zargin kwamandaɓ Hisbah ya raba wa iyalansa.
Majalisar dokokin Kano a ranar Litinin, 20 ga watan Yuni, ta zabi mamba mai wakiltan mazabar Kiru, Hassan Dashi, a matsayin sabon mataimakin kakakin majalisar.
Tsohon Hadimi, ‘Dan takarar Gwamna a 2015, da Mai neman Sanata za su zama Minista a wurin Rotimi Amaechi, Ogbonnaya Onu, Godswill Akpabio da Emeka Nwajiuba.
Allah ya yi wa Dr. Ahmad Garba Yakasai, manajan daraktan Cibiyar Gudanarwa ta Kiwon Lafiya ta 'Yan sandan Najeriya, rasuwa. Ya rasu ne sakamakon hatsarin mota.
Majalisar Dokoki na Jihar Kano, a ranar Laraba ta amince da bukatar da Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar ya nema na ciyo bashin Naira biliyan 10 daga banki. Ami
A cikin kwanakin nan ne jami'an tsaro suka yi ram da wani 'dan ta'addan ISWAP a jihar Kano.Ya hada alaka da jami'in hukumar Hisbah a jihar wanda ya taimaka mai.
Wani fitaccen Farfesan Jogirafi na jami'ar Bayero dake Kano, Emmanuel Ajayi Olofin ya rasu yana da shekaru 80 a duniya bayan karatun da ya yi mai zurfin gaske.
Kano - Mahaifiyar dan takaran kujerar Sanata, Abdulkarim Abdulsalam Zaura wanda aka fi sani da A. A Zaura, ta samu kubuta daga wajen yan bindigan da suka sace.
PRP ta tsaida ‘dan takarar gwamnan jihar Kano a zaben da za a gudanar a shekarar 2023. Salihu Tanko Yakasai ne wanda ya yi nasarar lashe zaben fitar da gwani.
Jihar Kano
Samu kari