Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta baiwa daliban makarantun firamare da na sakandare hutun kwanaki 10 domin bikin babban Sallah.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa ne sun sace Yariman ƙauyen Bari da ke ƙaramar hukumar Rogo a jihar Kano, tare da wata matar aure a ranar Talata.
Wata kotun tarayya da ke zamanta a Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai shari'a Abdullahi Liman, a ranar Juma'a ta hana gwamnatin Jihar Kano ciyo bashin Naira b
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta tabbatar da cewa ta sa idon basira a zaben fidda gwani da ya samar da Mohammad Abacha a matsayin dan takarar gwam
Rahotanni na cigaba da tabbatar da yadda harkar kiwon lafiyar jihar Kano ke tsaka mai wuya, bayan cigaba da samun masu fama da cutar koda da rashin kayan aiki.
Daruruwan maniyyata aikin hajji a jihar Kano na gudanar da zanga-zanga a Kano kan hana su kujerar hajji duk da cewar sun biya cikakken kudi na hajjin bana.
Za a ji Buba Marwa na neman tona asirin ‘Yan siyasa, ya cafke wasu da kwayoyi. Marwa yace su na fama da wasu matsaloli duk da irin kokarin da yake yi a NDLEA.
A yau Lahadi, 26 ga watan Yuni ne Mustapha Ado Bayero, dan autan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero ya angwance da tsala-tsalan matansa guda biyu a Kano.
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano a halin yanzu tana shirin yin dokar kafa sharruda kan amfani da kafafen sada zumunta wato soshiyal midiya. Domin hakan, hukumar tan
Jihar Kano
Samu kari