Jihar Kano
Wata kungiyar yaƙi da ta'addanci NCAT a taƙaice ta yi kira ga sufetan yan sandan Najeriya ya aika a kamo Rabiu Kwankwaso biza zargin barazana ga rayuwar alƙalai.
Jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya caccaki babbam abokin faɗansa a siyasa, Dakata Ganduje, ya ce ya zama kaya mara amfani ga shugaba Tinubu.
An bayyana jerin jami'o'in Najeriya masu nagarta da kyau a wannan shekarar da za a shiga. An bayyana BUK a matsayin ta 5 a wannan jeri da aka fitar kwanan nan.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Sayyada Sadiya Haruna a TikTok, ta kai ƙarar mijinta G-Fresh ƙara a gaban kotu tana neman a raba aurensu.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Kano ta damke wasu mutane biyar da ake zarginsu da satar wayoyin salula da kwamfutoci da katinan cire kudi ATM 996.
Alkalan kotun sauraran kararrakin zaben jihar Kano sun bayyana yadda 'yan ta'addan Kwankwasiyya su ka kore su a Kano tare da musu barazana na rayukansu.
Jimami yayin da mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya yi hatsarin mota a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukar jiragen sama a yau Juma'a 22 ga watan Satumba.
Rundunar tsaro ta farin kaya, DSS, ta karyata ikirarin cewa jami’anta sun kama daya daga cikin alkalan kotun zabe da suka yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano.
Direban a-daidaita-sahun da ya tsinci N15m a babur ɗinsa sannan ya mayar da su a Kano, na cigaba da samun kyauttutuka masu matuƙar muhimmanci sosai.
Jihar Kano
Samu kari