Jihar Kano
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da ɗan takarar jam'iyyar a zaɓen gwamnan Kano, sun yi murnar nasara a kotu.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi magana kan hukuncin da kotun zaɓen gwamnan jihar ta yanke na ƙwace nasararsa. Gwamnan ya ce zai daukaka ƙara.
Tsohon kwamishinan Kano, Dr Ilyasu Musa Kwankwaso ya bukaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya karbi hukuncin kotun zabe da ta tsige shi.
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta bayyana cewa hukuncin kotun zaben gwamnan jihar Kano maimaici ne na abun da ya faru a zaben gwamnan 2019.
Shugaban jam'iyyar APC a jihar Kano, Abdullahi Abbas ya jagoranci murnan cin nasarar jam'iyyar a kotun zaben gwamnan jihar da ta bai wa Nasiru Gawuna nasara a yau.
Gwamnatin jihar Kano ta saka dokar kulle na awanni 24 a jihar Kano sakamakon hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwamna da ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kotun zaben gwamnan Kano ta tsige Abba Kabir Yusuf daga kujerar gwamna, sannan ta ayyana dan takarar APC, Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya ta lashe zaben.
Kotun sauraron ƙorafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano ta sauke Abba Kabir Yusuf daga matsayin gwamnan jihar Kano, ta ayyana APC a matsayin wacce ta ci zabe.
A yau Laraba, 20 ga watan Satumba, kotun zata yanke hukunci kan karar da Gawuna ya kalubalanci nasarar Abba Gida-Gida a zaben gwamnan jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari