Jihar Kano
Wata baturiya mai shekaru sittin da biyu ta samu nasarar yin saukar Al-Kur'ani a wata makarantar islamiyya a Kano. Shekarunta talatin kenan a jihar Kano.
Major Agbo, shugaban ɗaya daga cikin ɓangarorin NNPP biyu ya ce sun aminta da hukuncin kotun ɗaukaka kara na tsige gwamnan sabida ba ɗan jam'iyya bane.
Kungiyar matasan lauyoyin arewa da suka fito daga jihohi 19 sun bayyana cewa an tafka kuskuren da ba a yafe wa a hukuncin kotun ɗaukaka kan zaben Kano.
Masu zanga-zanga daga ko ina a fadin Najeriya sun cika birnin Abuja don kalubalantar hukuncin shari'ar Kano da kuma sauran jihohin Zamfara da Nasarawa da Plateau.
Abubuwan na ƙara rikicewa a NNPP yayin da tsagin Agbor duka nesanta kansu da zanga-zangar da je faruwar a Kano kan hukuncin tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Jigon NNPP, Olufemi Ajadi ya zargi APC da kokarin kwace kujerar Abba Kabir na Kano inda ya ce ba za su yi nasara ba sai Abba ya yi shekaru takwas.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir ya kaddamar da bas bas na asibitin tafi da gidanka don amfanin Kanawa da ba su kulawar gaggawa a jihar baki daya.
Wasu lauyoyi 200 sun bayyana cewa, za su yi aiki wajen tabbatard a Abba Kabir Yusuf ya yi nasara a kotun koli, sun bayyana yadda za su kai ga hakan.
Gwamnan jihar Kano ya shaidawa tsofaffin ma’aikata cewa shi mai kaunarsu ne. Bayan shekaru 'yan fansho su na jiran hakkokinsu, Abba Kabir Yusuf ya share masu hawaye.
Jihar Kano
Samu kari