Jihar Jigawa
Gwamnatin tarayya ta dawo rabon kudi N5,000 na shirin CCT na ma'aikatar jinkai da walwalan jama'a ga al'ummar Jihar Jigawa ranar Juma'a, 20 ga Nuwamba, 2021.
Wasu ‘yan mata bakwai sun rasa rayukansu bayan da kwale-kwalen da suke ciki ya kife ranar Alhamis, 18 ga watyan Nuwamba, a hanyarsu ta dawowa daga Maulidi.
Rundunar 'yan sandan Nigeria, a Jigawa ta yi nasarar damke wani mutum mai shekaru 48 da ake zargin hatsabibin dilalin miyagun kwayoyi ne. An kama shi ne a karam
Jihohin Arewa an san su da noma, duk da haka ake samun yawaitar tsadar abinci. A wasu jihohi uku na Arewa, an samu tsadar abinci fiye da Legas da wasu jihohin k
Wasu bata gari da ake kyautata zaton masu kisa ne don a biya su kudi sun tafi gidan shugaban kamfanin Three Brothers Mills a Jigawa, Alhaji Musa sun bindige shi
Wasu hotuna da suka bazu a dandalin sada zumunta sun nuna shugaban Ƙungiyar Dalibai na Jami'ar Tarayya da ke Dutse a Jigawa sun nuna ya iso aji tare da tawaga b
Hukumar Hisbah ta jihar ta kama mutane 47 da ake zargin suna aikata rashin da’a ciki har da mata 16 kamar yadda The Nation ta ruwaito. Kwamandan rundunar, Dahir
Hukumar ICPC ta gano yadda yan majalisu da yan kwangila ke sama da faɗi da ayyukan mazaɓua jihohin Kano da Jigawa, ko dai aƙi yi, ko a aiwatar babu inganci.
Jami'an rundunar Hisbah a jihar Jigawa, arewa maso yammacin ƙasar nan, sun samu nasarar kame mata masu zaman kansu 44 da kuma kwace kwalaban barasa sama da 600
Jihar Jigawa
Samu kari