Jihar Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanya dokar hana hawa babura a fadin jihar bisa ganin yadda lamurran tsaro ke kara tabarbarewa a fadin jihar da ma kasa baki daya.
Rundunar yan sanda a Jihar Jigawa ta kama wasu dalibai 6 da suka kutsa gidan wani bawan Allah suka aske masa gashin kansa karfi da yaji, News Wire NGR ta ruwait
Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Jigawa a ranar Talata, 31 ga watan Agusta, ya amince da Sule Lamido a matsayin wanda yafi cancanta a zaben shugaban kasa a 2023.
Wata babban kotun Shari'ar Musulunci a ƙaramar hukumar Hadejia na Jihar Jigawa, a ranar Alhamis, ta aurar da wasu mata biyu ƴaƴa da ƙanwa, Premium Times ta ruwa
Wata gada ta rugude a jihar Jigawa, inda ta hallaka wasu mutane da dama ciki har da wasu masu neman aikin soja da ba a dauka. An ce ambaliyar ruwa ne sanadi.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam'iyyar PDP, Sule Lamido ya tuhumi tushen jam'iyyar APC inda yace jam'iyyar ba za ta wuce 2023,Daily Trust ta wallafa.
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wani tsohon dan majalisar dokokin jihar Jigawa, Haladu Bako a hanyar Kano zuwa Jigawa a ranar Laraba, 28 ga Yuli.
Birgediya Janar Ibrahim Aliyu (mai murabus), tsohon gwamnan na mulkin soja na jihar Jigawa, ya riga mu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu ne a ranar Juma'a a Kad
Jami'an hukumar 'yan sanda sun sheke shugaban wata kungiyar garkuwa da mutane mai suna Abdullahi Bummi a jihar Jigawa. An kashe dan ta'addan ne a jihar Jigawa.
Jihar Jigawa
Samu kari