Jihar Jigawa
Gabannin babban zaben 2023, manyan jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party sun sa labule a jihar Bauchi domin tattauna batutuwan da suka addabi jam'iyyar.
A wani mataki na karfafawa mata gwiwa da rage talauci, gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da rabawa mata akuyoyi 4,050 wanda shine karo na uku a tsarin. Da ya k
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce ya sha suka sosai, har da kiransa fasto a arewa, saboda goyon baya da ya bawa tsohon shugaban kasa Goodluck Jona
Jami'an hukumar Hisbah sun cika hannu da mutum 31 da suka hada da mata 25 a yankin Kazaure da ke jihar Jigawa kan aikata karuwanci da kuma kwankwadar barasa.
Mutanen da ba su ji dadin halayyar da gwamna Badaru ya nuna ga Ibtila'in Ambaluyar ruwan da ta faru, sun masa ihum bamayi bamayi yayin da yaje Gumel ran Asabar.
Mutane biyu sun riga mu gidan gaskiya sakamakon mummunan hatsarin mota da ya faru a hanyar Kiyawa zuwa Jahun a Jihar Jigawa. Kakakin hukumar tsaro ta NSCDC na J
Daya daga cikin sojojin da suka kai ɗauki da nufin kwantar da tarzomar da ka iya tashi tsakanin manoma da makiyaya a ƙaramar hukumar Guri, Jigawa ya rasa ransa.
Mun samu labarin cewa, wani yaro mai shekara 10 ya nutse a ruwa a karamar hukumar Buji ta jihar Jigawa a ranar Asabar 26 ga watan Satumba na wannan shekarar.
Yan sanda a Jihar Jigawa sun kama mutane biyu da ake zargi da kashe jami'in hukumar shige da fice da kuma garkuwa da mahaifiyar sanatan APC mai wakiltar Kano t
Jihar Jigawa
Samu kari