Jihar Jigawa
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da rasuwar jinjiri dan wata bakwai da mata hudu a hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Guri. Mai
Tinubu ya sanar da ba da wannan tallafi ne jim kadan bayan ganawarsa ta jaje da gwamna Muhammad Badaru na Jigawa, a birnin Dutse ranar Talata 6 ga watan Satumba
Wani matashi dan shekara 18, Adamu Musa na Unguwar Magina, a garin Buji, karamar hukumar Buji na Jihar Jigawa ya rasu a kududufi yayin kokarin ceto shanunsu wac
Matashin da ya kashe iyayensa a jihar Jigawa, Mukaila Ahmadu, ya bayyana dalilin da ya ya hallaka iyayen da suka haifeshi da tabarya a karamar hukumar Gagarawa.
Dutse - Hukumar bada agaji ta jihar Jigawa SEMA ta bayyana cewa adadin wadanda suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwan sama ya kai 60, rahoton TheNation.
A cigaba da kokarin lalubo gawarwakin mutanen da Allah ya yi wa rasuwa a ibtila'in Ambaliyar ruwa a Jigawa, zuwa yanzun an tabbatarda cikawar mutum sama da 50.
Za a ji sunan ‘Dan takaran APC Ya Canza, Ya tashi daga Aminu zuwa Ahmed da za a shiga zabe a Jigawa. Ana Neman Hana ‘Dan APC Shiga Takaran Majalisa Saboda Sunan
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya yi shagube ga tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, yana mai cewa ba shi da wata tasiri a siyasar yanzu, The Punch ta r
A yau Laraba 24 ga watan Agusta ne jam'iyyar APC ta sanar da Alhaji Mohammad Sabo Nakudu a matsayin wanda ya lashe sabon zaben fidda gwain sanata, wanda...
Jihar Jigawa
Samu kari