Malamin addinin Musulunci
Rahotanni daga jihar Kano, sun tabbatar da cewa majalisar malaman addinin musulunci ta dakatar da shugabanta, Sheikh Khalil, saboda saka al'amurran siyasa.
Wani makamin jami'a ya bakunci lahira yana tsaka da sallar juma'a wani yankin jihar Oyo. An bayyana yadda lamarin ya faru, kana za a yi jana'izarsa gobe Asabar.
Babban malami Sheikh Abduljabbar ya bayyana cewa, tuni ya mika wuya, ya kuma janye kalamansa kan mazon Allah SAW da aka ce na batanci ne bayan mukabala da akayi
An yanke wa Musulmi 29 hukuncin kisa saboda yin rikici a filin sallar Idi a Kinshasha, babban birnin Demokaraɗiyyar Kongo, inda ɗan sanda ɗaya ya rasa ransa.
Sarkin musulmi yasanar cewa, ba a ga watan Shawwal ba, wato watan karamar sallah, wanda ya sa dole gibe a tashi da azumi don cika watan ramadana kwanaki 30 cif.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Gwamnatin jihar kwara ta umarci duk wsni malami da ke aiki a ɗaya daga cikin makarantu 10 da rikicin Hijabi ya shafa ya koma bakin aiki gobe 19 ga watan Maris.
Kamar yadda addinin muslunci ya tanada, dole ne a bai wa mace sadaki yayin aure. An fidda sanarwar cewa, mafi karancin sadaki a wannan wata ya kai dubu 22.
Aregbesola ya roki 'yan Najeriya, musamman Musulmai, da su kaucewa duk wata halayya ta karya doka da tayar da tarzoma a kasa a irin wannan lokaci da wasu bataga
Malamin addinin Musulunci
Samu kari