Hotunan Aure
Wani ‘dan Najeriya da mayarwa dangin ango da sadakin diyarsa saboda al’adarsu ta Yarbawa. An gano dalilinsa na yin hakan kuma dangin angon sun yi martani.
Kwaliyyar ban al’ajabi da wata amarya ta yi a ranar aurenta ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. A cikin bidiyon, an gano angon na kallonta yayin da ta sha hoda.
Malam Ibrahim Khalil ya ce mafi ƙarancin sadaki a yanzu, Naira dubu ashirin, ₦20,000. Sai dai malamin bai kawo hujjojin yadda ya cin ma lissafin ba.
Wata mata ta garzaya soshiyal midiya don nunawa duniya sabon saurayinta. Ta godema tsohon mijinta wanda ya kai ta kasar turai har ta kai ga samun sabon miji.
Kwanaki kusan biyar da aka ji ta fito a bidiyo tana wasu kalamai, Sadiya Marshall ta janye maganganun da ta yi a kan Layla Ali Othman da Abdulrasheed Maina.
A yayin da wasu ke kukan wahalar dawainiya da iyali, wani matashi ya shirya angwancewa da mata uku a rana daya. Za a yi shagalin bikin a Kwande, jihar Benue.
Mijin Layla Ali Othman, Yusuf Adamu Gagdi, ya yi barazanar maka kawarta Sadiya Marshall a kotu saboda bata suna, a shafin X ya bayyana haka a ranar Litinin.
Dr Yusuf Adamu Gagdi PhD., OON ya yi turawa matarsa, Layla Ali Othman sako na musamman, yana fatan duk wani aheri a rayuwa a ranar murnar cikar ta shekara 38.
Akalla 'yan mata, zawarawa da marasa galihu 300 ne aka aurar da su ga masoyansu wanda gwamnatin jihar Kebbi ta dauki nauyin yi, bayan kashe sama da naira miliyan 21.
Hotunan Aure
Samu kari