Hotunan Aure
Rundunar 'yan sanda a jihar Yobe ta ce ta kama wani magidanci bisa zarginsa da kashe matarsa a gadon barcin ta a ranar Alhamis, misalin karfe 4:48 na yamma.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta dauki mataki kan auren da aka kulla tsakanin yar shekara 4 da wani dan shekara 54 a garin Akeddei da ke karamar hukumar Sagbama ta jihar.
Wani ango ya ce ya fasa auren amaryarsa bayan an kammala komai ana jiran zuwan rana. Uwar amaryar ta sume nan take inda aka kwashe ta zuwa asibiti.
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne jama'a suka shaida daurin aure tsakanin Mustapha Sani Abacha da kyakkyawar amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne aka daura auren Mustapha Sani Abacha, dan tsohon shugaban kasa Sani Abacha da amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
Yan Najeriya da dama sun nuna alhininsu kan mutuwar wani soja da ya hadu da ajalinsa a hanyarsa ta zuwa daurin aurensa da za a yi a ranar Asabar.
Shahararren mai watsa shirye-shirye na kasar Ghana, Michael Houston ya yi wuff da kyawawan yan mata biyu a rana daya. Ya ce ya rasa abokai da dama saboda wannan.
Rahotanni sun nuna wani ango mai jiran gado, Abraham Basif. ya riga mu gidan gaskiya yayin da ya rage kwanaki uku kacal kafin ranar ɗaura aurensa a karshen mako.
Eric Okunna, wani kwararren likitan mata, ya ce alfano da ke tattare da kwanciyar aure mai nagarta ba zai misaltu ba, rahon The Cable. A cewar kamfanin dillanci
Hotunan Aure
Samu kari