Hotunan Aure
Antoni janar na tarayya, AGF Abubakar Malami ya auri diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Nana Hadiza Muhammadu Buhari a ranar Juma'a, 8 ga watan Yulin 2022.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aurar da 'ya'yaansa hudu tun bayan hayewarsa madafun iko a shekarar 2015. Uku daga cikin bukukuwan an yi cike da shagali.
An tirsasa wata mata ta dauka mijinta a kafadunta kuma ta zagaye titunan kauyensu bayan an kama ta dumu-dumu da wani gardi. Lamarin ya faru a kauyen Indiya.
A yau ranar 8 ga watan Yulin 2022 ne aka daura auren Nana Hadiza Muhammadu Buhari da AGF Abubakar Malami, SAN. An daura auren a Abuja a karamin bikin da aka yi.
Rahotanni sun bayyana yadda Sarkin, Victor Hugo Sosa na kauyen Pedro Humelula ya auri kada da ke sanye da rigar aure tare da kulla alakar aure ta hanyar sumba.
Za a ji cewa wani Bawan Allah ya shiga halin ha’ula’i a sakamakon gano asirin matarsa, yana zargin cewa ta na bin wasu mazajen alhali ta na gidan aure, da yara
Fitacciyar 'yar jaridar nan 'yar Najeriya da ke zaune a kasar Jamus, Stella Dimoko Korkus ta kira Kemi Olunloyo ta lashe amanta kan wani batu, bayan da tsohon m
A yau Lahadi, 26 ga watan Yuni ne Mustapha Ado Bayero, dan autan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero ya angwance da tsala-tsalan matansa guda biyu a Kano.
Bayan kwashe tsawon shekaru tana jira, wata mata 'yar Najeriya mai shekaru 52 ta hadu da abokin rayuwarta kuma sun shige daga ciki a wani kayataccen bikinsu.
Hotunan Aure
Samu kari