Hotuna: Bayan wata 5 da aure, fitacciyar 'yar siyasa ta haifawa mijinta santalelen 'da namiji

Hotuna: Bayan wata 5 da aure, fitacciyar 'yar siyasa ta haifawa mijinta santalelen 'da namiji

  • Fitacciyar 'yar siyasa kuma tsohuwar 'yar takarar gwamnan jiha Kogi a zaben gwamnonin da ya gabata, ta haifo yaro namiji
  • Wannan cigaban na zuwa ne bayan watanni biyar da aurenta na soyayya da masoyinta, Prince Emmanuel Uduaghan
  • Natasha Akpoti ta haifa santalelen 'danta na farko a wani asibiti dake Amurka a ranar 12 ga watan Yulin 2022

Kyawawan hotunan fitacciyar 'yar siyasa kuma tsohuiwar 'yar takarar gwamnan jihar Kogi, Natasha Akpoti, yayin da ta haifa yaro namiji sun bayyana.

Kamar yadda aka gano, matashiyar 'yar siyasan ta haifa 'danta na farko ne a ranar 12 ga watan Yulin 2022 a wani asibiti dake Amurka.

'Yar siyasar ita ce 'yar takarar kujerar sanatan Kogi ta tsakiya a karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa.

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Jam'iyyar PDP ta yi rashin babban jigo, Sanata mai ci ya fice daga jam'iyyar

Natasha Akpoti
Hotuna: Bayan wata 5 da aure, fitacciyar 'yar siyasa ta haifawa mijinta santalelen 'da namiji. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Natasha Akpoti
Hotuna: Bayan wata 5 da aure, fitacciyar 'yar siyasa ta haifawa mijinta santalelen 'da namiji. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

Natasha Akpoti
Hotuna: Bayan wata 5 da aure, fitacciyar 'yar siyasa ta haifawa mijinta santalelen 'da namiji. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

Natasha Akpoti
Hotuna: Bayan wata 5 da aure, fitacciyar 'yar siyasa ta haifawa mijinta santalelen 'da namiji. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

Kyawawan hotunan 'yar takarar gwamnan Kogi yayin da za ta amarce da rabin ranta, ta sanar da ranar biki

A wani labari na daban, fitacciyar 'yar siyasar nan ta jihar Kogi, Natasha Akpoti ta shirya tsaf domin amarcewa da masoyinta, Emmanuel Uduaghan.

A wata wallafa a shafinta na Instagram da ta fitar, tsohuwar 'yar takara gwamnan jihar Kogin ta bayyana cewa za a yi aurenta a ranar 5 ga watan Maris a jihar Kogi.

Asali: Legit.ng

Online view pixel