Hotunan Aure
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da bidiyon wani shagalin aure da aka yi shi cikin sauki. Ma’auratan sun yi abun su daidai ruwa daidai tsaki.
Binciken da aka yi ya bayyana bayanan yarinyar da aka ce wani dattijo ya aura, ya bayyana ba karama bace, kawai dai tana da karamin ruwa ne, amma bazawara ce.
Wani bidiyo ya hasko wata amarya a taron jama’a tana baje kolin girkinta. Jama’a da dama sun nuna adawarsu ga wannan al’ada na sanya amarya tuka tuwo a bikinta.
Wata uwa yar Najeriya ta tsinewa diyarta wacce ta amarce ba tare da ta fada mata ko ta gayyace ta ba, ta ce diyar tata za ta dandana kudarta kan abun da ta yi.
Jama'a sun yi caaa a soshiyal midiya bayan cin karo da bidiyo da hoton wani mutum mai shekaru da ya yi wuff da yar budurwa. Sun ce sam bai yi mata adalci ba.
Wata amarya ta bayyana kudin da ita da mijinta suka kashe lokacin da sukayi aurensu na farko a cikin kotu kuma ta baiwa mutane shawara su yi hakan idan zai fi.
Wata kyakkyawar budurwa ta ƙi amsa tayin wani saurayi mai neman soyayyar ta bayan ta gano wani abu tattare da shi. Budurwar ta gano cewa ta girme shi da shekaru
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin TinTok ya ja hankali mutane da yawa yayin da wani bawan Allah a kan Keke Guragu ya miƙe kan kafarsa ya kama rawa da amarya.
Wata amarya ta gamu tsautsayi ana dab da a ɗaura mata aure. Amaryar dai faɗi ne ana sauran kwana bakwai biki inda ta karye a ƙafa. Duk da hakan tace a yi biki
Hotunan Aure
Samu kari